Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
…
continue reading
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani.
…
continue reading
Nuestra visión es : Establecer el Reino de Dios.
…
continue reading
Tentang hari lalu, hari ini, mungkin bisa juga tentang hari nanti.
…
continue reading
Sebuah podcast bebas gak jelas yang insya allah update tiap minggu kalo ada ide. Kalo gak, yaudahlahya. Buat 17 tahun ke atas karena banyak bahasa kasar
…
continue reading
Welcome to Andrew Yau, where amazing things happen.
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Blissful Mom By Angel Yau
Soul Rich Woman, Instant Podcast Leader, Woman Leader, Life Coach on Wealth, Parenting and Relationships
Blissful Mom By Angel Yau
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuli 11, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da GobeVOA tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi Cikin Ƙarni Guda
21:29
21:29
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
21:29
Send us a Text Message. A wannan makon babban malamin Addinin Musulunci Sheikh Dahiru Usman ya samu ni’imar cika shekara 100 a duniya. Malamai da mabiya da al’umma sun jinjina yadda ya sadaukar da rayuwarsa wajen hidima ga Addini. Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari a kan gudummuwar da Shehin Malamin ya bayar a cikin shekara fiye da 70 da ya yi yan…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuli 10, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da GobeVOA tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuli 09, 2024
29:57
29:57
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:57
Yau da GobeVOA tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Gaskiyar Magana Kan Bullar Kungiyar Luwadi Da Madigo A Kano
21:43
21:43
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
21:43
Send us a Text Message. Labarin bullar wata kungiyar da ake zargin tana rajin yada akidar auren jinsi a Kano na ci gaba da yamusta hazo. Tuni hukumomi suka bayyana matakin da za su dauka a kan wadannan zarge-zarge duk da yake sun amince cewa sun taba ganawa da kungiyar. Shirin Najeriya a Yau zai bincika yadda aka yi ana zaton wuta a makera, ta tash…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuli 08, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Dalilin Dawowar Layukan Mai A Najeriya
26:58
26:58
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
26:58
Send us a Text Message. Jihohi da dama a wannan lokaci sun fada cikin yanayin dogayen layukan mai da kuma karancinsa. Wasu gidajen mai sun kasance a kulle yayin da masu siyarwar kuma farashin sai wanda ya gani, baya ga ‘yan bumburutu da ke cin kasuwarsu a bayan fage. Shirin Najeriya a Yau domin jin dalilin wahalar mai a Najeriya…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuli 05, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da GobeVOA tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Abin Da Ya Sa Ake Ƙara Wa ‘Yan Band A Kuɗin Wutar Lantarki
17:49
17:49
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
17:49
Send us a Text Message. Zuwa yanzu masu shan wutar lantarki da ke tsarin Band A sun samu sanarwar kara kudin wutar lantarki Sai dai wasu na ganin ba a iya biyan bukatun da wannan kari ba zai samu muhalli ba Shirin Najeriya a Yau zai tattauna ne kan Dalilin da ya sa ake kara wa masu tsarin Band A kudin lantarki a kai a kai.…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuli 04, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da GobeVOA tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Abin Da Dokar Ta-Baci Kan Man Fetur Ke Nufi
26:11
26:11
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
26:11
Send us a Text Message. Ana ta musayar ra’ayin bayan da Kamfanin man fetur na kasa NNPCL ya ayyana dokar ta-ɓaci kan harkokin haƙowa da kuma fitar da ɗanyen mai daga ƙasar. Mutane na neman amsar shin me hakan ke nufi, da muhawarar ko hakan abu mai yiwuwa ne? Shirin Najeriya a Yau nzai tattauna kan abin da dokar ta baci kan man fetur ke nufi.…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuli 03, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da GobeVOA tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuli 02, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da GobeVOA tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Hanyoyin Magance Kuncin Da ‘Yan Najeriya Suke Ciki
21:55
21:55
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
21:55
Send us a Text Message. Ana ci gaba da samun koke-koke game da yadda ‘yan kasa ke ji a jikinsu. Masana dai na ganin akwai matakan da in har gwamnati ta dauke su za a iya kawar da matsin tattalin arzikin da ta yi wa talaka dabaibayi. Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan matakan gaggawa da suka kamata gwamnati ta dauka domin kaiwa share hawayen ‘ya…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuli 01, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Abin Da Ke Sa Mutum Ya Fara Tunanin Kashe Kansa
22:12
22:12
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
22:12
Send us a Text Message. A ‘yan kwanakin nan ana samun rahotannin yadda mutane suke kashe kansu. Wasu dai suna alakanta hakan ne da tsananin damuwa ko matsin rayuwa. Shirin Najeriya a Yau zai yi duba na tsanaki don tantance yadda lamarin yake.Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuni 28, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da GobeVOA tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Dalilin Da ’Yan Najeriya Ba Su Tsaftace Muhalli
29:03
29:03
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:03
Send us a Text Message. Masu fafutukar kare muhalli suna cewa yadda ’yan Najeriya suke shakulatin bangaro da tsaftar muhalli abin damuwa ne. Yayin da ake bikin Ranar Kula Da Tsaftar Muhalli Ta Kasa a yau, shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan halin da Najeriya ke ciki da abin da hukumomi suke yi game da tsaftar muhalli.…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuni 27, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da GobeVOA tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Kimar Sarakunan Gargajiya A Idon Al’ummar Arewa
27:17
27:17
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
27:17
Send us a Text Message. A baya-bayan nan ana samun muhawara, wani lokaci ma zazzafa, a kan kimar masarautun gargajiya. Shin yaya al’umma ke kallon sarakunan gargajiya a halin yanzu? Shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan kimar masu rike da masautun gargajiya a wannan zamani.Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim da Sulaiman Hassan tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuni 26, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da GobeVOA tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuni 25, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da GobeVOA tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
'Taron Tsaro Zai Samar Da Zaman Lafiya a Arewa Maso Yamma'
21:10
21:10
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
21:10
Send us a Text Message. Gwamnonin Arewa maso yamma suna wani babban a taron tsaro da nufin lalubo hanyar kawar da matsalar tsaro a yankin. Hukumar Raya Kasashe ta Majalisar Dinkin Duniya ce ta shirya taron da hadin gwiwar Kungiyar Gwamnonin Arewa maso Yamma domin hada kan gwamnatocin yankin. Shin ta wace hanya gwamnonin za su iya cimma wannan buri?…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuni 24, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Alamomin Da Suke Nuna Alhaji Ya Yi Hajji Karɓaɓɓe
14:23
14:23
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
14:23
Send us a Text Message. Yayin da aka kammala aikin Hajjin bana ana sa ran duk wanda ya je kasa mai tsarki ya yi Hajji karbabbe. Amma ko akwai wasu alamomin da suke nuna cewa Hajjin mutum ya karbu? Shirin Najeriya a Yau na dauke da karin bayani.Muslim Muhammad Yusuf tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuni 21, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da GobeVOA tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yadda Za Ku Fahimci Shari’ar Masarautun Kano Dalla-Dalla
24:06
24:06
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
24:06
Send us a Text Message. Masu bibiyar tirka-tirkar masarautun Kano na ci gaba da shiga ruɗani bayan hukuncin Babbar Kotun Tarayya. Ko wane bangare na murnar shi ne yake da nasara, lamarin da ya sa mutane tambayar shin wane ne Sarki? Don fahimtar inda wannan hukuncin ya dosa, ku biyo mu cikin shirin Najeriya a Yau.…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuni 20, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da GobeVOA tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Shin Ko Kalaman Kwankwaso Sun Kaɗa Hantar APC Ne?
15:08
15:08
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
15:08
Send us a Text Message. Wasu kalaman da jagoran Kwankwasiyya Rabi’u Musa Kwankwaso ya furta yana zargin Gwamnatin Tarayya suna ci gaba da tayar da kura. Fadar shugaban kasa da jam’iyyar APC a matakin kasa da jihar Kano sun yi kakkausan suka da kiran a yi maza-maza a kama shi. Shin me ya girgiza Jam’iyyar ta APC game da wadannan kalamai? Shirin Naje…
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuni 19, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da GobeVOA tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuni 18, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da GobeVOA tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Abubuwan Da Ya Kamata A Yi Don Kawo Karshen Tsadar Abinci
14:59
14:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
14:59
Send us a Text Message. A kullum farashin kayan abinci kara tashi yake yi a Najeriya. Masu sharhi kuma suna ta kokarin bayar da shawarwari a kan hanyoyin fita daga wannan yanayi. Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan wadannan hanyoyi da tasirin da za su iya yi.Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim, Sulaiman Hassan tarafından oluşturuldu
…
continue reading
![Artwork](/static/images/128pixel.png)
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Yuni 17, 2024
29:59
29:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
29:59
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading