…
continue reading
Underground House Music PODCAST NaJ DJ / Producer / Co-Owner of Dragsonor Records www.naj.fr
…
continue reading
Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
…
continue reading
Welcome to Najeeah, where amazing things happen.
…
continue reading
Interviewing mr esrig Cover art photo provided by Matt Power on Unsplash: https://unsplash.com/@thisispower
…
continue reading
Welcome to the Najee podcast, where amazing things happen.
…
continue reading
Sista Cover art photo provided by Annie Spratt on Unsplash: https://unsplash.com/@anniespratt
…
continue reading
Shoes and slippers Cover art photo provided by Daniel Olah on Unsplash: https://unsplash.com/@danesduet
…
continue reading
Najlaa Neetoo is about empowerment, helping you stand up stronger and more confident after life throws at you some big lessons
…
continue reading
I’m here to spread love, knowledge and inspiration. Only realness and positive vibes this way. Come catch the wave!
…
continue reading
Najbardziej chaotyczny podcast ever!
…
continue reading
La pause café où je vous parle de mon quotidien, mes défis, mes bons coups et de ma vie en tant qu'entrepreneure. Parfois j'ai même des invités extraordinaires!
…
continue reading
My podcast is me talking in depth about ANY and ALL sports. Also I talk about anything associated with sports. Basically any sport you like I will eventually talk about.
…
continue reading
Nie masz czasu czytać artykułów, a chciałbyś być na bieżąco? Posłuchaj najlepszych tekstów Onetu z 2018 roku.
…
continue reading
Rozmawiamy o tym, co lubimy najbardziej, czyli o książkach. Bez ograniczeń, bez umiaru, bez końca. Ton nadaje muza zespołu Lunatycy Martwej Dyskoteki!
…
continue reading
Iskreni podkast o vsem. Družba, družina, odnosi, vera in še več. Pogovori in debate. Prostor, kjer ne ustvarjamo mnenj, ampak skušamo spremeniti kakšno srce.
…
continue reading
Podcast w którym dwóch starych nerdów na emigracji rozmawia o erpeżkach w Polsce i nie tylko. Niepopularne opinie, ciekawe pytania, żadnych konkretnych odpowiedzi, suche żarty i dużo opowieści. Discord na którym dyskutujemy o RPGadce - https://bit.ly/3mMpFwa
…
continue reading
Wybrane artykuły z portalu INFRA.org.pl w wersji audio. Słuchaczy chcących wesprzeć nasze radio zapraszamy pod ten link: paypal.com/paypalme/RadioParanormalium
…
continue reading
Chcemy, aby przy rosnącej liczbie komercyjnych podcastów, szanse na przebicie się miały też te tworzone z pasji, z głębokiego przekonania i potrzeby dzielenia się. Te zabawne, te techniczne i te, o których istnieniu mógłbyś nigdy się nie dowiedzieć. Dlatego, co tydzień polecamy garść najciekawszych, naszym zdaniem, polskich podcastów.
…
continue reading
Textos del libro "Desde el alma de Alma Beatríz Fernández" Cover art photo provided by Efe Kurnaz on Unsplash: https://unsplash.com/@efekurnaz
…
continue reading
Welcome to the Sánchez Ramírez María Fernanda. Solana Molina Adriana. Nájera Nicolás Jazmín podcast, where amazing things happen. Cover art photo provided by Anton Darius | @theSollers on Unsplash: https://unsplash.com/@thesollers
…
continue reading
1
NaJ Podcast - October 2024
58:01
58:01
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
58:01
NaJ Podcast - October 2024NaJ tarafından oluşturuldu
…
continue reading
1
Me Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Shaukin Ranar Samun ’Yancin Kai?
26:42
26:42
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
26:42
Send us a text A duk lokacin da bikin tunawa da Ranar Samun ’Yancin Kai ya zagayo, bisa al’ada, akan ga ’yan Najeriya suna farin ciki. Sai dai a wannan karon alamu na nuna abin ya sauya; ba kamar yadda aka saba gani a shekarun da suka gabata ba, mutane da dam aba su ma san ana yi ba. Shirin Najeriya A Yau zai yi duba ne kan dalilan da suka sa ’yan …
…
continue reading
1
Rawar Da Fassara Ke Takawa Wajen Habbaka Harshen Hausa
30:18
30:18
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
30:18
Send us a text Yau ce Ranar Fassara ta Duniya wadda Majalisar Dinkin Duniya ta ware don jinjina ga ayyukan kwararrun da suke hada al'ummomi waje daya, da karfafa zaman lafiya da tsaro a duniya ta hanyar juya bayanai daga wani harshe zuwa wani. Albarkacin wannan rana, shirin Najeriya A Yau zai tattauna ne kan irin gudunmawar da fassara ke bayarwa wa…
…
continue reading
Aj sobota je víkend, aj sobota si zaslúži pomalší rozbeh. Najlepšia sobotná hudba_FM s Demeterom predsa len nebude úplne pomalá, od pomalosti zabrúsime aj k stredným tempám. Žiadne iné obmedzenia nebudú.
…
continue reading
1
Rashin Aikin Yi Da Hanyoyin Magance Su A Najeriya.
25:31
25:31
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
25:31
Send us a text Rashin aikin yi na daya daga cikin manyan kalubalen da najeriya ke fuskanta a wannan lokaci, musamman la’akari da yanda ake cigaba da samun matasa dake da karfi a jika amma babu aikin yi. Hukumar kididdiga ta kasa ta fitar da bayanan dake baiyana cewa rashin aikin yi ya karu a najeriya da kaso 5.3 a farkon wannan shekarar, kazalika b…
…
continue reading
1
Shin Karin Kudin Ruwa Zai Farfado Da Tattalin Arzikin Najeriya?
21:21
21:21
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
21:21
Send us a text A lokuta daban-daban, Babban Bankin Najeriya (CBN) kan ƙara kuɗin ruwa, ya kuma ce yana yin hakan ne da nufin daidaita tattalin arziki. Shin wanne irin tasiri wannan mataki yakan yi a kan tattalin arziƙin da ma rayuwar ’yan Najeriya? Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari a kan wannan batu.…
…
continue reading
1
Hakikanin Dalilan Nasarar APC A Zaben Gwamnan Jihar Edo
24:01
24:01
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
24:01
Send us a text Duk da kokawa da ’yan Najeriya suke ci gaba da yi game da wahalhalun da suke sha wadanda suka zargi manufofin Gwamnatin Tarayya ta APC da haddasa musu, wasu sun ce bas u yi mamaki ba da al’ummar Jihar Edo suka zabi jam’iyyar. Sai dai kuma abin tambaya shi ne: mene ne hakikanin dalilinsu na yin haka? Shirin Najeriya A Yau zai yi binci…
…
continue reading
1
Alkiblar Da Edo Za Ta Fuskanta Bayan Zaben Monday Okpebholo
27:48
27:48
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
27:48
Send us a text A karshe dai Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ayyana Monday Okpebholo a matsayin zababben Gwamnan Jihar Edo. Ya yi nasarar lashe zaben da aka gudanar ranar Asabar ne dai bayan ya kayar da ’yan Takara 16. To ko me wannan nasara take nufi ga Jihar da al’ummarta? Wannan na cikin tambayoyin da shirin Najeriya a Yau zai amsa a wannan lokaci…
…
continue reading
Aj sobota je víkend, aj sobota si zaslúži pomalší rozbeh. Najlepšia sobotná hudba_FM s Demeterom predsa len nebude úplne pomalá, od pomalosti zabrúsime aj k stredným tempám. Žiadne iné obmedzenia nebudú.
…
continue reading
1
Turka-Turkar Da Ta Dabaibaye Zaben Jihar Edo
24:25
24:25
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
24:25
Send us a text Masu fashin baki sun nuna fargabar yiwuwar samun hatsaniya yayin zaben gwamna da za a gudanar a Jahar Edo ranar Asabar. Sai dai kuma al’ummar jIhar sun ce ko ana ha-maza-ha-mata za su fito su kada kuri’a. Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari ne a kan irin tanadin da masu ruwa da tsaki ke yi wa wannan zabe…
…
continue reading
1
Matakan Da Wasu Al’ummomi Suke Dauka Don Guje Wa Ambaliyar Ruwa
21:43
21:43
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
21:43
Send us a text Wasu al’ummomi a Najeriya sun fara ɗaukar matakan kauce wa asarar da ambaliyar ruwa ka iya haifar musu idan aka buɗe Madatsar Ruwa ta Lagdo da ke Jamhuriyar Kamaru. A kwanan nan ne dai Hukumar da ke Kula da Albarkatun Ruwa ta Najeriya ta ce yankunan da ke gaɓar Kogin Binuwai a jihohi 11 na fuskantar barazanar ambaliyar. Shirin Najeri…
…
continue reading
1
‘Mun Yi Zaton Samun Sauki Da Zuwan Matatar Dangote’
22:55
22:55
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
22:55
Send us a text ‘Yan Najeriya sun yu ta sa ran zuwan matatar Dangote zai samar da saukin wahalhalun man fetur. Sai dai tun ba a je ko ina ba ana ta samun musayar kalamai tsakanin kamfanin NNPCL da Dangote kan batun. Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan yadda farshin man fetur ke ci gaba da karuwa duk da zuwan matatar Dangote…
…
continue reading
1
“Akwai Yiwuwar Kwata Ambaliyar Borno A Wasu Jihohin”
14:11
14:11
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
14:11
Send us a text Rahotanni sun ce al’ummomin wasu yankuna a wasu jihohin Najeriya suna zaman ɗar-ɗar bayan da ruwa ya fara mamaye gonaki da gidajensu. Tun bayan mummunar ambaliyar ruwa a Maiduguri, hukumomi a Najeriya suke kara ankarar da al'ummomin wasu jihohin cewa akwai yiwuwar samun ambaliyar. Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan yadda za a dau…
…
continue reading
Aj sobota je víkend, aj sobota si zaslúži pomalší rozbeh. Najlepšia sobotná hudba_FM s Demeterom predsa len nebude úplne pomalá, od pomalosti zabrúsime aj k stredným tempám. Žiadne iné obmedzenia nebudú.
…
continue reading
1
Yadda Mazauna Maiduguri Za Su Kubuta Daga Illolin Ambaliya
25:08
25:08
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
25:08
Send us a text Bayan mummunar ambaliyar ruwar da ta mamaye kusan kashi 70 cikin 100 na Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, masana na bayyana fargaba game da yiwuwar barkewar cututtuka da kuma ta'azzarar manyan larurori ga masu dauke da su. Shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan yadda al'ummar birnin na Maiduguri za su kare kansu kuma su tsira d…
…
continue reading
1
Shin Dole Ne Sai An Dauki Tsauraran Matakan Saita Najeriya?
24:07
24:07
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
24:07
Send us a text Duk da kokawa da Yan Najeriya ke ci gaba da yi kan irin manufofin gwamnati da suka ce suna Kara jefa su cikin kangin rayuwa. Amma, a ko da yaushe Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu Yana kara nanata cewa, tilas ne a dauki tsauraran Matakai na saita tattalin arzikin kasar, idan har ana bukatar Jin dadi a nan gaba. Shirin Najeriya a Yau za…
…
continue reading
1
Dabarun Magance Matsalolin Najeriya
26:35
26:35
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
26:35
Send us a text Daga cikin manyan hakkokin da kundin tsarin mulkin Najeriya ya dorawa shugabanni, shine kirkirar dabarun samarwa Yan kasa saukin tsadar Rayuwa da tabbatar da kasancewar su cikin walwala. Sai dai, a baya-bayan nan, Yan Najeriya na ci gaba da nuna rashin gamsuwa irin dabarun da shugabanninin ke amfani dasu wajen magance matsalolin da k…
…
continue reading
1
'Karin Farashin Mai Ya Fara Tilasta 'Yan Najeriya Ajiye Aiki'
24:06
24:06
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
24:06
Send us a text Karin farashin man fetur da NNPCL ya yi a baya-bayan nan, na kara jefa 'yan Najeriya cikin kunci da rashin tabbas a rayuwar yau da Kullum. Tsadar kayayyaki musamman na abinci da sufuri, ya fara tilasatawa wasu Ma'aikata ajiye aiyyukan su Shirin Najeriya a Yau ya zai yi dubi kan illar yanayin ga wadanda abin ya shafa, da ma tattalin a…
…
continue reading
Aj sobota je víkend, aj sobota si zaslúži pomalší rozbeh. Najlepšia sobotná hudba_FM predsa len nebude úplne pomalá, od pomalosti zabrúsime aj k stredným tempám. Žiadne iné obmedzenia nebudú. Každú sobotu s Demeterom 8:00 až 10:00.
…
continue reading
1
Mece Ce Illar Zub-Da Kimar Najeriya A Kasashen Ketare?
24:59
24:59
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
24:59
Send us a text Sau da dama, ana yawan batun yadda 'yan Najeriya ke bata wa kasar suna sakamakon ayyukan assha da suke aikata wa a kasashen ketare Wasu na alakanta wannan lamari da yadda ake ganin 'yan wasu kasar na yiwa 'yan Najeriyar gani-gani a kasashen nasu. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan ne, kan wannan batu.…
…
continue reading
1
Hanyoyin Magance Kuncin ‘Yan Najeriya Cikin Gaggawa
21:55
21:55
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
21:55
Send us a text Ana ci gaba da samun koke-koke game da yadda ‘yan kasa ke ji a jikinsu. Masana dai na ganin akwai matakan da in har gwamnati ta dauke su za a iya kawar da matsin tattalin arzikin da ta yi wa talaka dabaibayi. Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan matakan gaggawa da suka kamata gwamnati ta dauka domin kaiwa share hawayen ‘yan kasa.…
…
continue reading
1
Me Zai Faru Idan Aka Kara Kudin Mai A Najeriya?
26:16
26:16
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
26:16
Send us a text A dai-dai lokacin da ‘yan Najeriya ke ci gaba da kukan tsadar kayayyaki sakamakon irin manufofin gwamnati, musamman ma cire tallafin man Fetur, kwatsam sai ga wani rahoto ya fito daga kamfanin mai na kasa wato NNPCL dake nuni da yiyuwar karin farashin man fetur din. Shirin Najeriya a Yau, ya kalli yadda wannan batu zai yi tasiri ga r…
…
continue reading
1
Kuncin Rayuwar Da Ambaliya Ke Jefa Mutane
26:48
26:48
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
26:48
Send us a text A duk lokacin da aka samu intila'in ambaliyar ruwa, rayuwar wadannan abin ya shafa kan shiga cikin halin ha'ula'i sakamakon tsananin matsin rayuwa da suke kasancewa a ciki. Irin wadannan mutane sukan rasa abin da zasu ci, da sauran muhimman abubuwan more rayuwa. Shirin Najeriya a Yau, ya kalli irin wannan yanayi da wadanda ambaliyar …
…
continue reading
Aj sobota je víkend, aj sobota si zaslúži pomalší rozbeh. Najlepšia sobotná hudba_FM predsa len nebude úplne pomalá, od pomalosti zabrúsime aj k stredným tempám. Žiadne iné obmedzenia nebudú. Každú sobotu s Demeterom 8:00 až 10:00.
…
continue reading
1
Yadda Ambaliya Ke Raba Dubban ‘Yan Najeriya Da Muhallansu
24:28
24:28
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
24:28
Send us a text Wata Babbar matsala da ambaliyar ruwa ke haifarwa a Najeriya ita ce, yadda dubban mutane ke rasa muhallansu a duk shekara. Alkalumman hukumar bayar da Agajin gaggawa ta NEMA sun nuna cewa kawo yanzu, ambaliyar ta raba kusan mutum dubu 208,655 da muhallansu a jihohi 28. Shirin Najeriya a Yau, ya tattauna kan irin matakan da suka kamat…
…
continue reading
1
Yadda Ya Kamata Alaka Ta Kasance Tsakanin 'Yan Sanda Da Al'umma
27:14
27:14
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
27:14
Send us a text Babban alhakin da kundin tsarin mulkin Najeriya ya dora wa rundunar Yan Sanda shi ne kare rayuka da dukiyoyin yan kasa. Sai dai a lokuta da dama, akan samu fito-na-fito da 'yan kasa ke yi da 'yan sandan sakamakon zargin wuce gona da iri wajen gudanar da aiyyukan nasu. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan yadda ya kamata alaka ta kas…
…
continue reading
1
Me Ya Sa 'Yan Siyasa Ke Naɗa Tarin Mataimaka A Gwamnati?
14:55
14:55
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
14:55
Send us a text Gwamnatoci a matakai daban-daban na ta ikirarin rage kashe kudin gwamnatin ko tsuke bakin aljihu. Sai dai masu sharhi na gani wasu masu mukaman siyasa ke nada tarin mataimaka wadanda wasu ma ba lallai sun taba ido biyu da su ba. Shirin Najeriya a Yau zai yi sharhi ne kan rawar da masu taimaka wa ‘yan siyasa da yawa ke taka wa.…
…
continue reading
1
NaJ Podcast - September 2024
1:11:47
1:11:47
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
1:11:47
NaJ Podcast - September 2024NaJ tarafından oluşturuldu
…
continue reading
Aj sobota je víkend, aj sobota si zaslúži pomalší rozbeh. Najlepšia sobotná hudba_FM predsa len nebude úplne pomalá, od pomalosti zabrúsime aj k stredným tempám. Žiadne iné obmedzenia nebudú. Každú sobotu s Demeterom 8:00 až 10:00.
…
continue reading
1
Gudummuwar ‘Yan Najeriya Wajen Cin Hanci Da Rashawa
26:58
26:58
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
26:58
Send us a text Masana na ganin kaso mafi tsoka na ‘yan Najeriya suna bada gudummuwa wajen cin hanci da rashawa. Ta fuskar addinai ma akwai yadda ake kallon matsayin cin hanci. Shirin Najeriya a Yau zai maida hankali kan irin kallon da al’umma ke yi wa cin hanci da kuma yadda suke bada gudummuwa a kai.…
…
continue reading
1
Shin Har Yanzu Akwai Masu Matsakaicin Karfi A Najeriya?
23:57
23:57
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
23:57
Send us a text Wane mizani kuke amfani da shi wajen auna masu matsakaicin karfi ko wadata ko kuma masu karamin karfi a Najeriya? Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan matsayin da za a iya dora yadda al'umma ke rayuwa.Muslim Muhammad Yusuf, Suleiman Hassan Jos tarafından oluşturuldu
…
continue reading
1
Yadda Bacewar Kananan Takardun Naira Ke Shafar Kasuwanci
21:54
21:54
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
21:54
Send us a text A 'yan kwanakin nan da wuya a ci karo da kanana takardun Naira. Wasu na ta'allaka hakan da rashin abubuwan da za a iya siya a wannan kudade. Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari kan bacewar kanana takardun Nairar da yadda haka ke shafar kasuwanci.Muslim Muhammad Yusuf tarafından oluşturuldu
…
continue reading
1
Mece Ce Cutar Kyandar Biri Kuma Me Ke Jawo Ta?
15:40
15:40
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
15:40
Send us a text An samu ɓarkewar cutar ƙyandar biri a ƙasashen Afrika, wadda majalisar Ɗinkin Duniya ke ganin cutar za ta iya tsallake Nahiyar. Hukumar yaki da cutuka ta Najeriya ta ce ta samu akalla mutane 39 da suka harbu da cutar daga farkon shekarar nan zuwa yanzu, inda WHO ta ayyana dokar ta baci kan wannan cuta. Shirin Najeriya a Yau zai tatta…
…
continue reading
Aj sobota je víkend, aj sobota si zaslúži pomalší rozbeh. Najlepšia sobotná hudba_FM predsa len nebude úplne pomalá, od pomalosti zabrúsime aj k stredným tempám. Žiadne iné obmedzenia nebudú. Každú sobotu s Demeterom 8:00 až 10:00.
…
continue reading
1
Me Doka Ta Ce Idan Mutum Bai Iya Rera Taken Najeriya Ba?
24:06
24:06
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
24:06
Send us a text Bayan cece-ku-cen da aka yi ta yi game da wani kuduri da majalisa ta so gabatar wa domin hukunta wadanda suka kasa rera taken Najeriya, an jingine batun. Shin wane hurumi taken Najeriya ke da shi a cikin dokar kasa? Abin da shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kai kenan.Muslim Muhammad Yusuf, Suleiman Hassan Jos tarafından oluşturuldu
…
continue reading
1
Shin Matasa Sun Shirya Karbar Ragamar Shugabanci A Najeriya?
21:12
21:12
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
21:12
Send us a text Matasa na ta hankoron a ba su dama domin su jagoranci shugabanci da dora shugabanni na gari. Sai dai wasu na ta diga ayar tambaya ko matasan za su iya tabuka abin kirki ba tare da sun bayar da kunya ba. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan yiwuwar matasan na iya yin abin da ya dace.Muslim Muhammad Yusuf, Suleiman Hassan Jos tarafından oluşturuldu
…
continue reading
1
Dabarun Fara Kananan Sana’o’i A Najeriya
24:03
24:03
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
24:03
Send us a text Wata babbar matsala da ke yawan kashe sana’o’i musamman kanana da matsakaita ita ce ta rashin sanin makamar sana’ar kafin shigarta. Shin me ya kamata masu sana’o’in su sani domin tsaya wa daram a kowane hali? Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan abubuwan da ya kamata masu sana’o’in hannu su rike da kyau domin dorewar sana'arsu duk …
…
continue reading
1
Wane Sauyi Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa Ta Kawo?
14:44
14:44
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
14:44
Send us a text Kwana 10 masu zanga-zanga tsadar rayuwa suka ware a fadin Najeriya. Sai dai a wasu wuraren ba ta wuce tsawon kwanaki biyu zuwa uku ba Shirin Najeriya a Yau zai yi fashin baki kan abin da zanga-zangar ta haifar a Najeriya.Muslim Muhammad Yusuf tarafından oluşturuldu
…
continue reading
Aj sobota je víkend, aj sobota si zaslúži pomalší rozbeh. Najlepšia sobotná hudba_FM predsa len nebude úplne pomalá, od pomalosti zabrúsime aj k stredným tempám. Žiadne iné obmedzenia nebudú. Každú sobotu s Demeterom 8:00 až 10:00.
…
continue reading
1
Abin Da Ya Kamata Ku Sani Kafin Siyan Hannu Jari A Banki
24:19
24:19
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
24:19
Send us a text A ‘yan kwanakin nan bankuna da kansu suke bukatar mutanr su zo don zuba hannun jari ko da kudi kalilan ne. Masana hada-hadar kudi na ganin zuba jari a fannin na da tasiri kuma ana iya a girbar abin da aka shuka idan an dace Shirin Najeriya a Yau ya tattauna game da wasu mahimman abubuwa da suka kamata ku sani idan kuka yi kudurin siy…
…
continue reading
1
Tasirin Fitattun ‘Yan Soshiyal Midiya Wajen Sauya Ra’ayin Al’umma
21:15
21:15
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
21:15
Send us a text A duk lokacin da wani maudu’i ke tashe a soshiyal midiya a kan samu wasu fitattaun mutane a shafukan da ke tsokaci a kai Irin wadannan mutane su ake kira influencers a turance, kuma suna tsokaci kan batutuwan da mutane tattauna wa. Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan yadda fitattun masu amfani da shafukan sada zumunta ke tasiri ga…
…
continue reading
1
Yadda Zanga-Zanga Ke Durkusar Da Sana’o’i Da Tattalin Arziki
23:32
23:32
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
23:32
Send us a text Wasu jihohi an sanya dokar hana fita yayin da ake ci gaba da zanga-zanga a Najeriya. Masu sana’o’i na ci gaba da korafin yadda hakan ke durkusar da sana’o’insu. Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari akan tasirin zanga-zanga ga sana’o’i da tattalin arziki.Muslim Muhammad Yusuf, Suleiman Hassan Jos tarafından oluşturuldu
…
continue reading
1
'Abin Da Ya Sa 'Yan Najeriya Ba Su Gamsu Da Jawabin Tinubu Ba'
23:14
23:14
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
23:14
Send us a text Ana ci gaba da bayyana mabanbantan ra’ayoyi tun bayan jawabin shugaba Tinubu kan tsadar rayuwa. Wasu na ganin kamar bai tabo inda yake musu kaikayi ba, musamman game da batun nan na tallafin man fetur. Shirin Najeriya a Yau zai yi sharhi kan abin da ya sa ‘yan kasar ba su gamsu da jawaban shugaban ba.…
…
continue reading
Aj sobota je víkend, aj sobota si zaslúži pomalší rozbeh. Najlepšia sobotná hudba_FM predsa len nebude úplne pomalá, od pomalosti zabrúsime aj k stredným tempám. Žiadne iné obmedzenia nebudú. Každú sobotu s Demeterom 8:00 až 10:00.
…
continue reading
1
Kuskuren Da Gwamnati Ta Yi Har Aka Fara Zanga-Zanga
23:12
23:12
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
23:12
Send us a text Yadda zanga-zangar tsadar rayuwa ke gudana a Najeriya na cigaba da daukan hankali al'umma. Ana ganin wasu lamuran ba su tafi daidai ba saboda matakan da aka yi ta dauka ba su yi tasiri ba. Shirin Najeriya a Yau ya yi sharhi ne kan abin da gwamnati ta yi sakaci da shi har mutane suka kai ga yi ma ta zanga-zanga.…
…
continue reading
1
A Ina Shinkafar Gwmanatin Tarayya Ta 40,000 Ta Maƙale?
15:36
15:36
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
15:36
Send us a text Mutane na ta tambaya inda shinkafar nan da gwamnatin tarayya ta ce a siyar ga yan kasa kan Naira 40,000 take. Shin ya ake ciki game da shinkafar yayin da wasu gwamnonin jihohi ke cewa har yanzu ba a basu wannan shinkafar mai tallafin ba. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan wannan batu.…
…
continue reading
1
Yadda Sabon Mafi Karancin Albashi Zai Iya Daidaita Al’amura
18:18
18:18
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
18:18
Send us a text Shugabann Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan sabon mafi karancin albashi na Naira 70,000. Yayin da ma’aikata ke ganin za su fara shagali, a gefe guda wasu masu kamfanonin da ‘yan kasuwa na ganin kamar an dora musu nauyin da ya fi karfinsu. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan sauyin da za a iya samu saboda sabon albashin.…
…
continue reading
Aj sobota je víkend, aj sobota si zaslúži pomalší rozbeh. Najlepšia sobotná hudba_FM predsa len nebude úplne pomalá, od pomalosti zabrúsime aj k stredným tempám. Žiadne iné obmedzenia nebudú. Každú sobotu s Demeterom 8:00 až 10:00.
…
continue reading
1
Dalilin Takaddama Kan Rushe Hukumomin Raya Biranen Kaduna
21:46
21:46
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
21:46
Send us a text Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta soke dokar da ta kirkiri hukumomin raya wasu biranen jihar uku. Wannan mataki dai ya haifar da zazzafar muhawarar a kan nasabarsa da nuna yatsa da ake yi a tsakanin gwamnati mai ci da wadda ta gada. Shirin Najeriya a Yau zai binciki dalilin daukar wannan mataki da yadda zai shafi ci gaban kananan huk…
…
continue reading
1
Shin Zanga-Zanga Na Tasiri A Najeriya?
22:27
22:27
Daha Sonra Çal
Daha Sonra Çal
Listeler
Beğen
Beğenildi
22:27
Send us a text A lokuta da dama idan ran ‘yan kasa ya baci su kan dauki matakin nuna fushinsu ga gwamnati ta hanyar zanga-zanga. Ana yawan kokwantn shin zanga-zangar da ake gudanarwa a Najeriya suna haifar da ɗa mai ido? Ta wace hanya zanga-zanga ta zama silar samar da maslaha? Ku biyo mu cikin Shirin Najeriya a yau.…
…
continue reading